Dokokin Makaranta
- Ya zama wajibi akan kowane yaro dake cikin wannan makarantar ya yi hardar Al-Qur'ani.
- Dole ne yaro ya shigo makaranta lokacin karatu.
- Makaranta ba ta yadda dalibi ya shigo da waya ba lokacin karatu.
- Ya zama wajibi akan kowane dalibi ya tanade kayan karatu.
- Makaranta ba ta yadda kowane dalibi ya fita lokacin karatu ba tare da wani kwakkwaran uzuri ba.