Shiga Makaranta
Matakan Shiga Makaranta
- Karanta bayanan shiga makaranta
- Cika fom din nema a yanar gizo
- Mika fom din nema
- Karbi lambar nema
- Makaranta za ta duba fom din
- Za a amince ko a ki amincewa da fom din
- Mai nema zai karbi sanarwa
Jadawalin Makaranta
Assabar - AlhamisLokutan karatu: 3:00 bayan Sallahn La'asar zuwa Sallahn Maghriba